Skip to content

Hausa Bible

Nahum 2:4

Karusai sun zabura a tituna a haukace. Suna kai da kawowa a dandali, Suna walwal kamar jiniya, Suna sheƙawa a guje kamar walƙiya.

Open Bible reader