Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 1:20

Amma yana cikin wannan tunani sai ga wani malaˈikan Ubangiji ya bayyana gare shi a mafarki, ya ce masa, “Yusuf ɗan Dawuda, kada ka ji tsoron ɗaukar Maryamu ta zama matarka domin cikin nan nata daga Ruhu Mai Tsarki ne.

Open Bible reader