Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 6:2

Idan wani mutum ya yi laifi na cin amana gāba da Ubangiji, wato, ya yaudari maƙwabcinsa a kan ajiya, ko jingina, ko ƙwace, ko ya zalunce shi,

Open Bible reader