Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 27:32

Dukan ushiri na shanu, da na tumaki da awaki, duk dai dabbar da ta zama ta goma bisa ga ƙirgar makiyayan, keɓaɓɓiya ce, ta Ubangiji ce.

Open Bible reader