Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 27:11

Idan kuwa dabbar marar tsarki ce, irin wadda ba a miƙa ta hadaya ga Ubangiji, sai mutumin ya kai dabbar a wurin firist.

Open Bible reader