Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 26:25

Zan sa a kawo muku yaƙi saboda karya alkawarina da kuka yi. Idan kuwa kun tattaru a cikin biranenku, sai in aukar muku da masifa, in bashe ku ga maƙiyanku.

Open Bible reader