Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 20:5

ni kaina zan yi gāba da mutumin nan da iyalinsa, da waɗanda suka yarda suka bi Molek tare da shi. Ba zan ƙara ce da su mutanena ba.

Open Bible reader