Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 20:14

Duk mutumin da ya auri 'ya tare da mahaifiyarta, wannan mugun abu ne, shi da su biyu ɗin, sai a ƙone su da wuta, don kada mugun abu ya kasance a cikinku.

Open Bible reader