Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 2:5

Idan kuwa hadayar ta gari ce da aka toya cikin kaskon tuya, sai a yi abinci da gari mai laushi wanda ba a sa masa yisti ba, wanda aka kwaɓa da mai.

Open Bible reader