Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 2:16

Firist kuwa zai ƙone wani kashi daga cikin ɓarzajjen hatsin a gauraye da man, da dukan lubban don tunawa, gama hadaya ce ta ƙonawa ga Ubangiji.

Open Bible reader