Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 16:1

Sai Ubangiji ya yi magana da Musa bayan rasuwar 'ya'yan Haruna, maza biyu, sa'ad da suka hura wuta marar tsarki a gaban Ubangiji, suka mutu.

Open Bible reader