Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 14:19

Sai firist ya miƙa hadaya don zunubi domin ya yi kafara, don rashin tsarkin mutumin. Daga baya ya yanka hadaya ta ƙonawa.

Open Bible reader