Skip to content

Hausa Bible

Littafin Firistoci 1:12

Mai hadayar kuma zai yanyanka shi gunduwa-gunduwa, da kansa, da kitsensa. Firist zai jera su a bisa itacen da yake cikin wutar da take a bagaden.

Open Bible reader