Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 8:33

Bayan rasuwar Gidiyon, sai Isra'ilawa suka sāke yin rashin aminci ga Allah, suka yi wa Ba'al sujada. Suka yi Ba'al-berit ya zama allahnsu.

Open Bible reader