Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 8:12

Zeba da Zalmunna, sarakunan nan biyu na Madayana suka gudu, amma ya bi su, ya kamo su. Ya sa dukan rundunarsu ta gigice.

Open Bible reader