Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 6:33

Dukan Madayanawa kuwa, da Amalekawa, da mutanen gabas suka tattaru. Suka haye, suke kafa sansaninsu a kwarin Yezreyel.

Open Bible reader