Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 6:24

Gidiyon kuwa ya gina wa Ubangiji bagade a wurin, ya sa masa suna, Ubangiji Salama Ne. Har wa yau bagaden yana nan a Ofra, ta iyalin Abiyezer.

Open Bible reader