Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 4:16

Amma Barak ya runtumi karusan da rundunar har zuwa Haroshet ta al'ummai. Aka kashe dukan rundunar Sisera da takobi, ba wanda ya tsira.

Open Bible reader