Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 3:16

Sai Ehud ya ƙera wa kansa takobi mai kaifi biyu, tsawonsa kamu guda. Ya yi ɗamara da shi wajen cinyarsa ta dama a ƙarƙashin tufafinsa.

Open Bible reader