Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 18:24

Mika kuwa ya ce musu, “Kun kwashe allolina da na yi, da firist ɗina, me ya rage mini kuma? Sa'an nan ku ce mini, ‘Me ya faru?’ ”

Open Bible reader