Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 16:6

Delila kuwa ta ce wa Samson, “Ina roƙonka ka faɗa mini inda babban ƙarfin nan naka yake, da kuma yadda za a ɗaure ka ka rasa kuzari.”

Open Bible reader