Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 16:31

'Yan'uwansa da dukan danginsa, suka gangara, suka ɗauki gawarsa, suka binne a kabarin Zora da Eshtawol. Samson ya shugabanci Isra'ilawa shekara ashirin.

Open Bible reader