Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 16:27

Gidan kuwa yana cike da mutane mata da maza. Shugabannin nan biyar na Filistiyawa suna wurin. Akwai mutum dubu uku mata da maza, a kan benen da suka zo kallon wasan Samson.

Open Bible reader