Skip to content

Hausa Bible

Littafin Mahukunta 1:35

Amoriyawa kuwa suka nace su zauna a Heres, da Ayalon, da Shalim. Amma mutanen kabilar Yusufu suka mallake su har suka zama masu yi musu aikin gandu.

Open Bible reader