Skip to content

Hausa Bible

Ezekiyel 34:22

Zan ceci garken tumakina, ba za su ƙara zama ganima ba. Zan kuma shara'anta tsakanin tunkiya da tunkiya.

Open Bible reader