Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 4:38

Ya kori al'ummai a gabanku waɗanda suka fi ku girma da iko, ya kawo ku a ƙasarsu, ya ba ku ita abar gādo kamar yadda yake a yau.

Open Bible reader