Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 4:36

Ya sa ku ji muryarsa daga Sama don ya horar da ku. Ya kuma sa ku ga babbar wutarsa a duniya, kuka kuma ji muryarsa daga cikin wutar.

Open Bible reader