Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 4:3

Idanunku sun ga abin da Ubangiji ya yi a Ba'al-feyor, yadda Ubangiji Allahnku ya hallaka dukan mutane daga cikinku da suka bauta wa Ba'al-feyor.

Open Bible reader