Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 4:28

Can za ku bauta wa gumaka na itace, da na duwatsu, aikin hannuwan mutum, waɗanda ba su gani, ko ji, ko ci, ko sansana.

Open Bible reader