Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 4:12

Ubangiji kuwa ya yi magana da ku ta tsakiyar wuta. Kuka ji hurcin kalmomin, amma ba ku ga siffar kome ba, sai dai murya kaɗai kuka ji.

Open Bible reader