Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 32:24

Za su lalace saboda yunwa, Zazzaɓi mai zafi, da muguwar annoba za su cinye su. Zan aika da haƙoran namomi a kansu, Da dafin abubuwa masu jan ciki.

Open Bible reader