Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 31:2

Ya ce, “Yau shekarata ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da komowa. Ubangiji kuwa ya ce mini, ‘Ba za ka haye wannan Urdun ba.’

Open Bible reader