Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 3:4

Muka ƙwace dukan garuruwansa a wannan lokaci. Ko gari guda ɗaya, ba mu bar musu ba, garuruwa sittin, da dukan yankin Argob, da mulkin Og a Bashan.

Open Bible reader