Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 28:53

Za ku ci naman 'ya'yanku, mata da maza, waɗanda Ubangiji Allahnku ya ba ku, saboda irin tsananin kewayewar da magabtanku suka yi muku da yaƙi.

Open Bible reader