Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 28:32

A idonku za a ba da 'ya'yanku mata da maza ga wata al'umma dabam, za ku yi ta jin kewarsu, amma a banza, gama ba ku da ikon yin kome.

Open Bible reader