Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 28:30

“Za ku yi tashin yarinya, wani ne zai kwana da ita. Za ku gina gida, wani ne zai zauna a ciki. Za ku dasa inabinku, wani ne zai girbe amfanin.

Open Bible reader