Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 26:18

Yau kuma Ubangiji ya shaida, cewa ku ne jama'arsa ta musamman, kamar yadda ya alkawarta muku. Ku kuwa za ku kiyaye dukan umarnansa.

Open Bible reader