Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 22:9

“Kada ku shuka iri biyu a gonar inabinku don kada abin da kuka shuka da amfanin gonar inabinku su zama haramiyarku.

Open Bible reader