Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 21:4

Sai dattawan garin nan su kai karsanar kwari inda ruwa yake gudu, inda ba a taɓa noma ko shuka ba. A can cikin kwarin za a karya wuyan karsanar.

Open Bible reader