Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 20:11

In ya yarda da salamar, har ya buɗe muku ƙofofinsa, sai dukan mutanen da suke cikinsa su yi muku aikin gandu, su bauta muku.

Open Bible reader