Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 18:3

“To, ga rabon da jama'a za su ba firistoci daga hadayun da suka miƙa, ko sā ne ko tunkiya ce, sai su ba firistoci kafaɗar, da kumatun, da tumbin.

Open Bible reader