Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 18:12

Ubangiji yana ƙyamar mai yin waɗannan abubuwa. Saboda waɗannan ayyuka masu banƙyama shi ya sa Ubangiji Allahnku yake korar waɗannan al'ummai a gabanku.

Open Bible reader