Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 17:2

“Idan aka sami wata, ko wani, daga cikin wani gari da Ubangiji Allahnku yake ba ku, yana aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji Allahnku, yana karya alkawarinsa,

Open Bible reader