Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 16:1

“Ku kiyaye watan Abib don ku yi Idin Ƙetarewa ga Ubangiji Allahnku, gama a watan Abib ne Ubangiji Allahnku ya fito da ku daga Masar da dad dare.

Open Bible reader