Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 15:12

“Idan aka sayar muku da Ba'ibrane ko mace ko namiji, to, sai ya bauta muku shekara shida, amma a ta bakwai, sai ku 'yantar da shi.

Open Bible reader