Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 12:29

“Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya kawar muku da al'umman nan waɗanda za ku shiga ƙasarsu don ku kore su, sa'ad da kuka kore su, kun zauna a ƙasarsu,

Open Bible reader