Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 1:43

Haka kuwa na faɗa muku, amma ba ku kasa kunne ba, kuka ƙi yin biyayya da umarnin Ubangiji. Sai kuka yi izgili, kuka hau cikin ƙasar tuddai.

Open Bible reader