Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 1:4

A lokacin kuwa ya riga ya ci Sihon, Sarkin Amoriyawa, wanda yake zaune a Heshbon, da Og, Sarkin Bashan, wanda yake zaune a Ashtarot, da Edirai.

Open Bible reader