Skip to content

Hausa Bible

Maimaitawar Shari'a 1:38

Baranka, Joshuwa ɗan Nun, shi ne zai shiga. Sai ka ƙarfafa masa zuciya gama shi ne zai bi da Isra'ilawa, har su amshi ƙasar, su gaje ta.’

Open Bible reader